ZAƁABƁUN HADISAN ANNABI (SAW)
Domin Kira Zuwa ga Addinin Musulunci da Raddi ga Miyagun Aƙidu
Telegram
⚪⚪⚪⚪⚪⚪⚪⚪
*ZAƁABƁUN HADISAN ANNABI (SAW)*
*HADISI NA 5*
عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ، عَنِ النَّبِيِّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ : " مَا أَسْفَلَ مِنَ الْكَعْبَيْنِ مِنَ الْإِزَارِ فَفِي النَّارِ ".
FASSARA
An karɓo daga Abu Hurairah (R.A), daga Annabi (S.A.W) ya ce: "Abin da ya yi ƙasa da idon sawu (idon ƙafa) na tufafi, yana wuta."
DARASI
Hadisin yana bayanin inda ya kamata tufafin musulmi namiji ya kasance.
Sanya tufafi (riga ko wando) su wuce idon sawu saɓo ne da Allah zai iya ƙona wannan ƙafar da wuta ranar alƙiyama.
Hadisin yana tabbatar da cewa; ɗage tufafi ga namiji koyarwar Manzon Allah (S.A.W) ce, don haka duk wanda yake izgilanci ga masu aikata hakan cikin musulmi, to tabbas ya yi izgilanci ga saƙon Manzon Allah (S.A.W) ne.
© Adam Sharada
9th Safar, 1443
16th September, 2021

Comments
Post a Comment