Posts

Showing posts with the label Sunan Nasa'i

ZAƁAƁƁUN HADISAN ANNABI (S.A.W)*

Image
Domin Kira Zuwa ga Addinin Musulunci da Raddi ga Miyagun Aƙidu Telegram ⚪⚪⚪⚪⚪⚪⚪⚪ *ZAƁAƁƁUN HADISAN ANNABI (S.A.W)*   *HADISI NA 9* عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ : " رُبَّ أَشْعَثَ مَدْفُوعٍ بِالْأَبْوَابِ، لَوْ أَقْسَمَ عَلَى اللَّهِ لَأَبَرَّهُ ". FASSARA An karɓo daga Abu Hurairah (R.A). Haƙiƙa Manzon Allah (S.A.W) ya ce: "Duk wanda ya kasance; gashinsa ya duddunƙule (saboda rashin wanka), jikinsa ya yi kaca-kaca (saboda tsabar talauci), wanda idan ya yi sallama za a tsayar da shi a bakin ƙofa (saboda tsabar talaucinsa): da zai yi rantsuwa ga Allah (kan wani abu), tabbas da sai Allah ya kuɓutar da shi!" Muslim ne ya rawaito DARASI - Allah (S.W.T) ba ruwansa da dukiya ko kuɗi da ɗan adam ya mallaka, Allah ya fi ƙaunar zuciya mai taƙawa da ayyuka na ƙwarai. - Duk wanda ya ke da taƙawa ga Allah (S.W.T) ko da a ce shi ya fi kowa talauci a garinsu, da zai roƙi Allah wani abu, tabbas sai Allah ya amsa masa, saboda ku...

ZAƁAƁƁUN HADISAN ANNABI (S.A.W)

Image
 Domin Kira Zuwa ga Addinin Musulunci da Raddi ga Miyagun Aƙidu Telegram ⚪⚪⚪⚪⚪⚪⚪⚪ ZAƁAƁƁUN HADISAN ANNABI (S.A.W) HADISI NA 8 عَنْ أَبِي هُرَيْرَةَ ، عَنِ النَّبِيِّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ : " لَا يَسْتُرُ عَبْدٌ عَبْدًا فِي الدُّنْيَا، إِلَّا سَتَرَهُ اللَّهُ يَوْمَ الْقِيَامَةِ ". FASSARA An karɓo daga Abu Hurairah (R.A). Daga Annabi (S.A.W) ya ce: "Babu wani bawa da zai suturta wani bawan a duniya, face (shi ma) Allah ya suturta shi ranar alƙiyama." Muslim ne ya rawaito FA'IDA - Alƙur'ani ya ambaci kalmar الدنيا sau 115 - Alƙur'ani ya ambaci يوم القيامة sau 70 DARASI - Yana koya mana taimakon juna da jin ƙai ga mabuƙata. - Yana koya mana rufawa musulmi wanda ya faɗa cikin kuskure asiri, da kamewa daga yaɗa wani mummunan halinsa da ya ɓoyu. - Yiwa mai aikata dangogin saɓo kamar shirka, bidi'a da manyan zunubai nasiha da nusarwa cikin hikima, yana cikin suturce musulmi daga masifa. Za mu ci gaba bayan awanni 24 in sha Allah. Faceboo...

55 Sunan Nasa'i

Image
 📙 DARASIN LITTAFIN SUNAN NASA'I📙 DARASIN NA 055 *TARE DA SHEIKH ABUBAKAR SALISU SHARFADI (MADATAI)* *DAGA MASALLACIN ABUBAKAR AS-SIDIQ SHARADA (JA'EN RINJI)* 🕌🕌🕌 DANNA LINK NAQASA KAYI DOWNLOAD👇👇👇 055 Sunan Nasa'i Download -Facebook.  SunnahOnline24 -WhatsApp  SunnahOnline24 -Youtube  SunnahOnline24 -Telegram  SunnahOnline24 SunnahOnline24 Radio Station 🚉 SunnahOnline24 Radio Ayi Sauraro Lafiya ©Ishaq Shuaibu (Abba)